Labarai

Labarai

Kotu ta hana CBN sakin kudade ga Gwamnatin Jihar Ribas

Babbar Kotun Tarayya ta hana Bankin CBN sakin kudaden wata-wata daga asusun tarayya ga Gwamnatin Jihar Ribas.

An kama dan kasar waje kan sace fitilun kan titi a Abuja

An kama wani babban dan kwangila dan kasar waje kan sace fitilun kan titi a Abuja.

An nada sabon Sarkin Dawakin Tsakar Gidan Zazzau

Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli, ya nada Malam Junaid Mahmud a matsayin Sarkin Dawakin Tsakar Gida.

Sarkin Musulmi yana nan garau

Fadar Sarkin Musulmi ta ce zai halarci wani taro a Abuja, tana mai karyata jita-jitar rasuwarsa da ake yaɗawa.

’Yan bindiga sun tarwatsa ƙauyuka 23 a sansanin sojoji

Aƙalla ƙauyuka 23 ne ’yan bindiga suka tarwatsa a ƙauyukan da cikin sansanin horon sojojin atilare da ke Ƙaramar Hukumar Kontagora a Jihar Neja.