Labarai

Labarai

A gaggautar dawo da wutar Arewa —Sanatoci

Sanatocin Arewacin Nijeriya sun bukaci Gwamnatin Tarayya ta gaggauta gyara wutar lantarkin yankin da ya lalace.

Dakatar da albashi: NASU da SSANU sun tsunduma yajin aiki

Ƙungiyoyin sun ce rashin biyan su albashin ya jefa su cikin tsaka mai wuya.

Gwamna Abba ya rantsar da sabbin ciyamomi 44 a Kano

Gwamna Yusuf ya buƙaci sabbin shugabannin su kasance masu gaskiya.

An kama masu garkuwa da mutane 6 a Borno

Rundunar ‘yan sandan Borno ta sanar da kama wasu mutane shida da ake zargi da hannu wajen garkuwa da mutane domin karɓar kuɗin fansa da kuma fashi da

An ayyana N70,000 sabon albashi mafi ƙanƙanta a Jigawa

Gwamnatin ta ce zuwa yanzu ba a ƙayyade haƙiƙanin lokacin da zai soma aiki ba.