Labarai

Labarai

’Yan sanda sun ceto yaran da ’yan bindiga suka sace a Zamfara

Rundunar ta ce za ta ci gaba da farautar ragowar maharan da suka tsere domin fuskantar hukunci.

Ba sani ba sabo kan yaƙi da rashawa — Kwamishinan ’Yan Sandan Gombe

Kwamishinan ya ce duk jami’in da aka samu da laifin karɓar na-goro zai yaba wa aya zaƙinta.

Boko Haram ta kai sabon hari a Benishiekh

Maharan suna mayar da hankalinsu zuwa wurin da aka kashe Birgediya Janar O.O. Braimah a makon jiya

Jika ta haihu bayan kakanta ya yi mata ciki

Bayan da ciki ya bayyana, an ce ya matsa mata ta yi ƙoƙarin zubar da shi ta hanyar amfani da magunguna da allurai, amma ƙoƙarin bai yi nasara ba.

‘Tafiyar kilomita 7 ’ya’yanmu ke yi a kafa don zuwa makaranta a Neja daga Abuja’

Rashin makaranta a yankin Abuja ya sa yara tafiyar kilomita bakwai a kafa domin zuwa makaranta a Jihar Neja.