Labarai

Labarai

An yi garkuwa da Kodinetan Hukumar Albashi ta Ƙasa a Zamfara

’Yan bindiga sun yi garkuwa da Kodinetan Hukumar Tsara Albashi ta Ƙasa a Jihar Zamfara, Alhaji Bashir Abara Gummi tare da wasu matafiya a kan babbar h

Abba ya bai wa Sarkin Gaya sandar mulki

Bikin miƙa sandar ya samu halartar manyan baƙi daga ciki da wajen ƙasar nan.

Matasa 3 sun shiga hannu kan aikata fashi a Gombe

Waɗanda ake zargin sun amsa aikata laifin sa ake zargin su da shi.

’Yan ta’adda sun hallaka ɗan shekara 53 a Katsina

A daren Asabar ’yan ta’adda suka kai harin inda suka kashe wani ɗan shekara 53 suka jikkata yara suka sace wasu da dama zuwa cikin jeji.

An kashe shugaban cibiyar horar da nakasassu ta Abuja

Kawo yanzu ba a san waɗanda suka kashe shugaban cibiyar ba.