Fulani sun zargi sojoji da cin zali da karɓar na-goro a Kaduna
Makiyayan, sun roƙi hukumomin gwamnati da su binciki lamarin tare da ɗaukar mataki kan waɗanda ake zargin.
Labarai
Makiyayan, sun roƙi hukumomin gwamnati da su binciki lamarin tare da ɗaukar mataki kan waɗanda ake zargin.
Gwamnan Jigawa ya dakatar da kwamishinansa da Hisbah ta kama kan lalata da matar aure a Kano
A wasu lokuta shugaban ya kan kewaya cikin garin Abuja da daddare domin sanin halin da ake ciki.
Lamarin ya sanya masu kaɗa ƙuri’a zaman jiran zuwan kayan zaɓen saɓanin lokacin da aka tsara.
Nijeriya na fuskantar matsanancin hauhawar farashin kayayyaki da ba a taɓa ganin irinsa ba tsawon shekaru.