Kisan Hanifah: Abdulmalik ya ƙalubalanci hukuncin kisan da aka yanke masa
Abdulmalik Tanko, malamin da ya kashe ɗalibarsa Hanifah Abubakar a Kano ya ɗaukaka ƙara yana neman a soke hukuncin kisa da kotu ta yanke masa.
Labarai
Abdulmalik Tanko, malamin da ya kashe ɗalibarsa Hanifah Abubakar a Kano ya ɗaukaka ƙara yana neman a soke hukuncin kisa da kotu ta yanke masa.
Tinubu ya tura tawaga ta musamman domin ta’aziyya da tallafa wa mutane sama da 100 da suka mutum bayan fashewar tankar mai a Jigawa
An shiga zullumi bayan Boko Haram ta fille kan mutanen da ta sace a yankin Ƙaramar Hukumar Gwoza da ke Jihar Borno
Rikicin shugabanci ya kawo rabuwar kai a haɗaɗɗiyar ƙungiyar ’yan kasuwa da ke Potiskum a Jihar Yobe
Fashewar tankar man ya yi sanadiyar mutuwar mutum 94, tare da jikkata mutum 50