Labarai

Labarai

Fashewar Tankar Mai Ya Yi ajalin mutum 94 a Jigawa 

Fashewar tankar man ya yi sanadiyar mutuwar mutum 94, tare da jikkata mutum 50

Fasinjoji sun maƙale bayan jiragen sama sun katse jigila a Najeriya

Fasinjojin sun maƙale bayan da kamfanonin jiragen sama suƙa taƙaita zirga-zirga a cikin gida a Najeriya

Yadda Musabakar Al-Kur’ani Karo Na 34 ke gudana A Yobe

Ranar Asabar za a karrama gwarazan wannan shekara na Gasar Al-Kur’ani ta Jihar Yobe.

Cutar Kwalara ta kashe mutane 45 a Kano

Shugaban hukumar, Farfesa Muhammad Adam Abbas, ya ce masu cutar kwalara 45 sun rasu ne a 28 daga cikin ƙananan hukumomi 44 da ke faɗin jihar.

Kotu ta hana EFCC kama tsohon minista kan taƙaddamar fili

Kotun ta hana EFCC kama Batagarawa har zuwa lokacin da za ta saurari shari’ar.