Majalisar Wakilai za ta binciki dambaruwar Super Eagles a Libya
Tawagar ‘yan wasan sun sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano a ranar Litinin.
Labarai
Tawagar ‘yan wasan sun sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano a ranar Litinin.
Ta alakanta tsadar kayayyakin da tashin farashin hatsi da doya da rogo da da koko da kayan shayi da sauran kayan abinci
Matukin jirgin da ya kai tawagar Super Eagles kasar Libya, ya ce manyan hukumomin kasar Libya ne suka bayar da umarnin karkatar da jirgin zuwa Al-Abr
Kotu ta yanke hukuncin ɗaurin shida ga wani magidanci da matarsa da ’ya’yansu biyar kan shiga gidan surukinsu.
Malaman Musulunci a Jihar Kano sun bayar da gudummawar kaya na Naira miliyan 410 ga mutanen da ambaliya ta shafa a Jihar Borno