Labarai

Labarai

An kama ta kan rataye ɗan shekara biyu a Katsina

Hukuma ta damƙe wata mata da ake zargi da rataye ɗan riƙonta mai shekara biyu a duniya

’Yan ta’adda sun harbi shugaban rundunar tsaron al’ummar Zamfara

’Yan bindiga sun harbi Janar Lawal B. Muhammad, wanda a shi ne Darakta-Janar na Rundunar Taron Al’umma ta Jihar Zamfara.

Gwamnan Jigawa ya dakatar da hadiminsa kan batun ƙarin albashi

Gwamnan ya dakatar da hadimin nasa har zuwa lokacin da kwamitin zai kammala bincikensa.

An harbe ɗan takarar ciyaman na APC a Ogun

Ganau sun shaida cewar maharan sun harbi ɗan takarar a kai da harsashi.

Cikakken Bafulatani ba ya sata — Sanata Bayero

Tsohon Sanatan ya ce wasu ne ke shiga rigar Fulani suna ɓata musu suna.