Labarai

Labarai

Rikicin PDP: Kotu ta hana tsige Damagum

Kotun da ke zamanta a Abuja ba da wannan umarnin ga Kwamitin Zartarwata (NEC) da Kwamitin Gudanarwa (NEC) na Jam’iyyar wannan umarnin.

Ambaliya ta mamaye yankuna 60 a Kogi

Ambaliyar ruwa ta shanye yankuna sama da 60 a Ƙaramar Hukumar Abaji da ke Jihar Kogi.

An ɗage Shari’ar Tsohon Al’kalin Da Ya Doki Makauniya Matar Aure

Kotu ta ɗage sauraron ƙarar da aka kai wani tsohon alƙalin kotun Musulunci kan cin zarafin wata matar aure makauniya a Zariya.

Matuƙin jirgi ya mutu ana tsaka da tafiya a sararin samaniya

Wani matuƙin jirgin sama ya rasu a yayin da suke tsaka da tafiya a sararin samaniya.

Saurayi ya jefa yarinya a rijiya bayan yi mata fyaɗe

Wani saurayi ya shiga hannu kan zargin jefa wata yarinya a rijiya bayan ya yi mata fyaɗe a Kastina