Labarai

Labarai

Jikan Sarkin Zazzau Shehu Idris Ya Zama Sabon Dan Isan Zazzau

Mahaifin sabon Ɗan Isan Zazzau, Marigayi Madakin Zazzau Aliyu Shehu Idris, shi ne babban ɗan arigayi Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris.

PDP ta lashe ƙananan hukumomi 15 a zaɓen Filato

Sauran ƙananan hukumomi guda biyun da ake jiran isowar sakamakon zaɓen su, sune Pankshin da Langtang ta Arewa.

A mayar da farashin man fetur N900 ko a dawo mana da kuɗinmu — IPMAN

Shugaban IPMAN ya kuma buƙaci a mayar musu da kuɗaɗen da suke bin ‘yan kasuwar mai, wanda kamfanin NNPC ke riƙe da shi tsawon watanni uku da suka gaba

Tubabbun ’yan Boko Haram da ke taimaka wa sojoji sun tsere da makamansu

Tubabbun mayaƙan Boko Haram da aka horar da su suke taimaka wa sojoji yaƙar ƙungiyar a Jihar Borno sun tsere. Rahotanni sun bayyana cewa tubabbun maya

Pantami da Adam Zango sun zama Daraktocin Qausian TV

Tsohon Gwamnan Kano, Kanar Sani Bello murabus ya zama shugaban majalisar daraktocin Qausain TV