Labarai

Labarai

Kotu ta tabbatar da Abure a matsayin shugaban jam’iyyar LP na ƙasa

Kotun ta umarci INEC ta amince da Abure a matsayin shugaban jam’iyyar LP na ƙasa.

Ilimi: Kwankwaso ya taya Abba murnar lashe lambar yabo ta NUT

Kwankwaso ya buƙaci Gwamna Yusuf ya sake jajircewa wajen cimma manyan manufofinsa.

Isra’ila za ta gane kurenta —Iran  

Ministan ya gargaɗi Isra’ila cewa ta kwana da sanin cewa makaman Iran za su iya isa duk inda aka harba su

KAI-TSAYE: ‘Iran za ta ƙara kai wa Isra’ila hari’

Labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a rikicin yankin Gabas ta Tsakiya.

Malaman Firamare sun janye yajin aiki a Abuja 

Malaman sun janye yajin aikin ne biyon bayan wani zama da suka yi da Wike.