Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace shugaban makaranta da wasu 8 a Kaduna

Maharan sun buɗe wa mutane wuta lokacin da suka kai harin.

’Yan Boko Haram sun fara ɓuya a sansanonin ’yan gudun hijira – Zulum

Gwamnan ya buƙaci hukumomin tsaro da su tabbatar sun zaƙulo ‘yan Boko Haram da ke ɓuya a sansanonin jihar.

Abba ya nuna damuwa game da gobarar kasuwar Kantin Kwari

Gwamnan ya buƙaci a tsaurara matakai don hana aukuwar irin haka a gaba.

Hamas ce da nasara a kan Isra’ila —Khalid Masha’al

Tsohon shugaban Hamas, Khalid Masha’al ya ce harin 7 ga Oktoba da Hamas ta kai wa Isra’ila gagarumar nasara ce ga ƙungiyar kuma ta cimma h

Za a yi facin titin Abuja zuwa Tafa a kan miliyan N366

Za a kammala aikin fadinsa sauran gyare-gyaren cikin makonni biyu