Labarai

Labarai

Ɗan Majalisar Wakilai Ali Isa ya fice daga Jam’iyyar PDP 

Ali Isa bai bayyana sabuwar jam’iyyar da zai koma ba zuwa lokacin haɗa wannan rahoto.

Yau Kotun Ƙoli ke sauraron shari’ar Jam’iyyar ADC da DPP

A yau Litinin Kotun Koli za ta yi zama kan shari’o’in da ke gabanta kan rikicin shuganci da ya dabaibaye jam’iyyun adawa na ADC da P

Kotu ta bayar da belin El-Rfuai

Kotu ta bayar da belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai

Yau ADC za ta yi taronta na ƙasa, duk da ƙalubale

Babban taron na ADC na zuwa ne a ranar da ake jiran hukuncin kotu kan rikicin shugabanci da ya dabaibaye jam’iyyar

Ndume ya buƙaci Gwamnati ta ceto mutum 400 da aka sace a Ngoshe

Ndume ya bayyana rashin iya kare rayuka da dukiyoyin jama’a da hukumomi ke yi a matsayin abin takaici, yana mai kira da a ɗauki matakin gaggawa domin