Labarai

Labarai

Yaƙin Gaza: Isra’ila ta kashe Falasɗinawa 41,000 ta sa 2.5m gudun hijira a shekara guda

Ɓarnar da aka yi a Zirin Gaza cikin shekara guda na yaƙin ƙungiyar Hamas da ƙasar Isra’ila

Iran ta karrama kwamandan da ya kai wa Isra’ila hari

A ranar Talatar da ta gabata ce rundunar ta harba wasu makamai masu linzami kimanin 200 kan Isra’ila a matsayin ramuwar gayya

Ango ya kashe amaryarsa da wuƙa har lahira

Wanda ake zargin ya tabbatar da aikata laifin.

Gobara ta yi ajalin wani mutum yayin da yake barci a gidansa

An ajiye gawar mutumin a ɗakin ajiye gawa na asibitin Yaba.

Gwamnan Kano ya samu lambar yabo kan inganta ilimi

Gwamnan ya jadadda aniyarsa na ci gaba da inganta ilimi a jihar.