Labarai

Labarai

Gwamna Sule ya ’yantar da fursunoni 12 a Nasarawa

An yaba wa fursunonin kan koyon sana’o’in hannu a yayin da suke zaman gidan ɗan Kande.

Ambaliyar Maiduguri: Al’ummar Yarbawa Na Neman Agaji

Kungiyar Yarabawa a Jihar Borno ta yi kira da a kawo mata dauki cikin gaggawa tare da tallafa musu sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta shafi mambo

Tifa ta take magidanci da iyalansa 6 a Zamfara

Wani magidanci da iyalansa su shida sun rasu bayan da wani direban tifa ya bi ta kansu da mota a garin Gusau, fadar Jihar Zamfara.

Rikicin Gabas ta Tsakiya: Farashin mai ya tashi a kasuwar duniya

Farashin ɗanyen mai a kasuwar duniya ya tashi sakamakon fargabar ɓarkewar mummunan yaƙi a yankin Gabas ta Tsakiya

Kotu ta ba da belin tsohon Gwamnan Taraba kan N150m

An gurfanar da su bisa tuhume-tuhume 15 da suka haɗa da zagon ƙasa da haɗin baki.