Adadin waɗanda suka mutu a haɗarin kwale-kwalen Neja ya ƙaru zuwa 24
Kwale-kwalen da ya taso daga garin Mundi ya kife daga nesa kaɗan zuwa daga inda aka ɗauko fasinjojin masu Mauludi.
Labarai
Kwale-kwalen da ya taso daga garin Mundi ya kife daga nesa kaɗan zuwa daga inda aka ɗauko fasinjojin masu Mauludi.
An buƙaci a bar fadar a yadda take domin adana tarihi da al’adu.
EFCC ta bankaɗo wani sabon zamba da ake zargin tsohon gwamnan da ya kai har N110,446,470,089.00.
’Yan bindiga sun harbe ’yan sanda biyu har lahira a yankin Nnewi
Aƙalla ’yan Najeriya 5,000 ke zaune a ƙasar Lebanon inda ake zargin yiwuwar ɓarkewar yaƙi.