Labarai

Labarai

Sojoji sun ceto mutane 38 a hannun Boko Haram a Borno

Sojojin Rundunar Haɗin Gwiwa ta Ƙasa da Ƙasa sun ceto mutane 38 da ƙungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da su a yankin Tafkin Chadi.

Ambaliya ta rushe gadar ta haɗa Arewa da yankin Kudu maso Yamma 

Matafiya daga Kudu da Arewa sun kasa maƙale sakamakon rushewar muhimmiyar gadar

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin kula da marayu 95

Gwamnan ya bayyana cewar marayun sun zama ‘ya’yansa a yanzu.

Kamfanonin jiragen yawo za su maka NAHCON a kotu kan badakalar N17bn

Kamfanonin Jiragen Yawo sun yi barazanar maka Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) a kotu idan ba ta dawo wa mambobinta kudadensu Naira biliyan 17 ba.

Oktoba: Yadda Kanawa suka yi watsi da batun zanga-zanga

Mutane da dama sun tafi harkokinsu kamar yadda suka saba tare da watsi da batun zanga-zangar.