Labarai

Labarai

Zanga-zanga: An jibge jami’an tsaro a hanyar gidan gwamntin Gombe

Fargabar ɓarkewar zanga-zanga ta sa aka jibge jami’an tsaro a hanyar gidan gwamnatin jihar.

Dan sanda ya kashe mutum kan N200 a Yobe

Ana zargin dan sandan da hallaka mamacin ne saboda ya ki ba shi cin hancin Naira 200 da ya nema.

An kama mata ’yan leƙen asirin ’yan bindiga da ’yan Boko Haram a Taraba

Sojoji sun kama wasu mutane takwas da ake zargin cewa ’yan Boko Haram ne a garin Sunkani

Jawabin Tinubu a takaice a bikin Najeriya @64

Ya ƙara da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da yin duk mai yiwuwa wajen magance matsalolin

Gwamnatin Najeriya ta ciyo bashin N11trn a wata guda

Bashin da ake bin kasar ya karu zuwa Naira tiriliyan 31.15 daga tiriliyan 19.83