2027: ’Yan ADC a Majalisar Wakilai sun buƙaci a binciki shugaban INEC
’Yan majalisar sun nuna damuwa kan yadda Shugaban INEC ɗin zai iya gudanar da zaɓe na gaskiya, adalci da inganci a 2027.
Labarai
’Yan majalisar sun nuna damuwa kan yadda Shugaban INEC ɗin zai iya gudanar da zaɓe na gaskiya, adalci da inganci a 2027.
Udi ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda al’amuran jam’iyyar ke tafiya daga matakin ƙaramar hukuma zuwa jiha har ma da ƙasa baki ɗaya.
Jiragen kai harin ne a yayin wani samamen soja da ke niyyar kai hari kan waɗanda ake zargin ’yan Boko Haram ne a yankin.
Wasu ’yan bindiga sun sace mutane da ba iya tantance yawansu ba a garin Zangon Ƙanƙara da ke Ƙaramar Hukumar Ƙanƙara a Jihar Katsina.
Buratai ya ce, duk da an sha rufe kasuwar, amma ’yan ta’adda suna ci gaba da amfani da ita tare da goyon bayan wasu da ke cinikayya da su.