Labarai

Labarai

Likitoci za su shiga yajin aiki kan rashin isassun ma’aikata a Kano

Ƙididdigar ƙungiyar ta nuna yadda kowane likita yake duba marasa lafiya 33,000 a jihar.

Farashin kayan abinci ya ƙara tashi a Taraba

Farashin ya sake tashi duk da yawan amfanin gona da manoma suka samu a jihar.

Abba ya ƙaddamar da yaƙi da cutar shan-inna a Kano

Gwamnan ya buƙaci jama’ar da su mayar da hankali wajen yi wa yaransu rigakafin cutar.

EFCC ta kai samame Jami’ar Dan Fodio, ta yi awon gaba da ɗalibai

Ya zuwa yanzu dai ba a san takamaiman dalilin kai samamen ba.

Gwamnatin Tarayya ta ayyana hutun Ranar Samun ‘Yanci Kai a Nijeriya

Gwamnatin tana yaba wa hakuri da jajircewar ’yan Nijeriya maza da mata.