Labarai

Labarai

Matakan Tinubu na gyara kura-kuran gwamnatocin baya — Minista

A matsalolin da suka hana ƙasar ci gaba akwai hana ƙananan hukumomi ’yanci.

Tinubu ya umarci a taƙaita shagulgulan bikin Ranar ’Yancin Kai ta bana

Matakin na da alaƙa da halin da Najeriya ke ciki, abin da ya sa Tinubu ya ba da umarnin ke nan.

Harin Offa: Kotu ta yanke wa ’yan fashin banki hukuncin kisa

Lauyan masu kariya, ya ce hukuncin bai zo da mamaki ba la’akari da irin ƙwararan hujjojin da aka gabatar a yayin shari’ar.

Sojoji sun kashe shugabannin ’yan bindiga 65 da mayaƙa 1,937 a watanni uku

Sojojin sun ƙwato makamai da suka haɗa da bindiga ƙirar AK47 guda 339.

Sanata ya raba tallafin awaki a Kaduna

Sanatan Arewacin Kaduna ya raba awaki 300 a matsayin tallafin dogaro da kai ga matan yankin