Labarai

Labarai

Ambaliya ta ci yankunan manoma 82 a Naje

Ambaliyar ta mamaye makarantu da cibiyoyin lafiya 90 a cikin kwanaki biyu a Karama Hukumar Mokwa

An Sako Seaman Abbas Bayan Shekaru 6 A Tsare

Rundunar sojin Najeriya ta kori Seaman Abbas Haruna daga aiki bayan ta tsare shi tsawon shekaru shida,

Kwalara ta kashe mutane tara ta kwantar 132 a Yobe

An gano akalla mutane 132 da ke ɗauke da cutar kwalara a Jihar Yobe a halin yanzu 

Yara 50m ke gararamba a titunan Najeriya —Gwamnati

Aƙalla almajirai miliyan 30 da yara marasa zuwa makaranta miliyan 20 ne suke gararamba a tituna a faɗin Najeriya

Mutum 182 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Neja a shekaru uku —Bago

Gwamna Bago ya yi kira da a tsaurara dokar sufurin ruwa domin kare rayuka da dukiyoyi