Labarai

Labarai

CBN ya ƙara kason kuɗin ruwa zuwa 27.25 cikin 100

A halin yanzu CBN ya ƙara yawan kuɗin ruwan da maki 50 zuwa 27.25

Hatsarin kwalekwale ya ci rayuka 4 a Borno

Akalla mutane hudu sakamakon kifewar wani kwalekwale a Karamar Hukumar Dikwa da ke Jihar Borno

Lokacin Soke Tallafin Mai A Najeriya Ya Yi —Dangote

Dangote ya ce tallafin man fetur na sa gwamnati “biyan kudaden da bai kamata ta biya ba.”

Za a kai shugaban ’yan sanda kotu kan kudin otel N625m

Tawagar SWAT sun mamaye bababn otal din mai dakuna 50, inda suka mayar da shi sansaninsu ba tare da izini daga masu shi ba.

Yahaya Bello: Babu kuɗin da ya bace a asusun Kogi —Majalisa ga EFCC

Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta ƙaryata zargin wawushe kuɗi da EFCC ke wa tsohon Gwamna Yahaya Bello, inda ta ce babu kudin da ya bata daga asusun jih