Jama’a sun yi zanga-zanga kan watsi da gyaran titi a Kano
Mazauna yankin sun ce suna da haƙƙi a gyara musu hanyar ba alfarma za a musu ba.
Labarai
Mazauna yankin sun ce suna da haƙƙi a gyara musu hanyar ba alfarma za a musu ba.
An kashe basaraken ne a ƙauyen Ochia, inda aka kuma ƙone gawarsa, lamarin da ya ƙara tayar da hankali a yankin.
Gwamnatin ta ce wannan na daga cikin matakan da ta ke ɗauka domin inganta wuta a jihar.
Gwamnatin ta kuma soke biyan harajin shigo da wasu kayayyaki daga ƙasashen waje
Kafin rasuwarsa, an gan shi a taro da aka gudanar a gidan Kwankwaso da ke Abuja