Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 8, sun ceto mutum 16
Dakarun sun jaddada aniyarsu na ci gaba da yaƙi da ‘yan ta’adda a faɗin Najeriya.
Labarai
Dakarun sun jaddada aniyarsu na ci gaba da yaƙi da ‘yan ta’adda a faɗin Najeriya.
APC ta lashe duk kujerun ciyamoni da kansiloli a zaben kananan hukumomin Jihar Sakkwato.
A kusa da barikin sojoji aka bude makarantar koyon damfara ta intanet, inda sojoji suka kama matasa 150 a rana guda.
Za a mika kwafin yarjejeniyar ga gwamnati domin daukar mataki na gaba
Wasu majiyoyi a Hukumar Hisbah ta Jihar Kano sun tabbatar wa Aminiya cewa Hafsan Baby tana tsare a hannun hukumar.