Labarai

Labarai

Za a iya ɗaure masu ɗaukar ma’aikata suna biyan ƙasa da N70,000 —Gwamnati

Mafi ƙarancin albashi ga ma’aikaci a Najeriya ya kamata ya samu N70,000,

Ambaliya ta shafi mutum miliyan 1.6 a Nijeriya — NEMA

Mutane 634,035 ne suka rasa matsugunansu sannan gidaje 94,741 sanadiyyar ambaliyar ruwa.

Haɗurra 3 sun yi ajalin mutane 91 a kwanaki takwas — FRSC

Haɗarin da ya faru a Jihar Neja a ranar 8 ga watan Satumba, ya yi ajalin mutane 48.

Kano: Abba zai gina wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa gidaje

Gwamnatin za ta samar da abinci da wasu kayayyaki ga mutanen da lamarin ya shafa.

Gwamnatin Kano ta ayyana Litinin hutun Ranar Takutaha

Mutanen Kano sun shafe shekaru aru-aru suna gudanar da bikin Ranar Takutaha.