Ambaliyar Maiduguri: Matar Tinubu ta ba da kyautar N500m
Oluremi Tinubu ta ce ambaliyar “al’amari ne daga Allah,” ta ƙara da cewa “Allah ne Kaɗai Zai iya mayar musu da asarar da suka yi.”
Labarai
Oluremi Tinubu ta ce ambaliyar “al’amari ne daga Allah,” ta ƙara da cewa “Allah ne Kaɗai Zai iya mayar musu da asarar da suka yi.”
Malam Saidu ya bayyana cewa tun bayan hatsarin, kullum sai an binne ƙarin waɗanda suka mutu
Ya kuma yi gargadin cewa ci gaba da gudanar sansanonin zai kawo koma-baya ga nasarar da aka samu na rufe matsugunan ’yan gudun hijira da rikicin Boko
Bafarawa ya nemi gafarar jama’a kan duk wani laifi da ya aikata a lokacin da yake Gwamnan Sakkwato
Marigayin ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya.