Labarai

Labarai

An kama wasu mutane da ake zargi da fashi a Legas

Majiyoyin ’yan sanda sun bayyana cewa, waɗanda ake zargin sun daɗe suna tsoratar da mazauna yankin tare da ƙwace musu kayayyakinsu kafin cafke su.

Ɓarayi sun guntule hannun malamin makaranta a Kano

Lamarin ya faru ne a daren ranar Laraba a kan titin Funkuyi da ke ƙarƙashin gundumar Buran, kamar yadda sanarwar da Sakataren Wayar da kan jama’a na M

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane a Kaduna

Majiyoyi daga yankin sun ce wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kutsa cikin unguwar ba tare da harbe-harbe ba,

Boko Haram ta kashe Janar din soja a Borno

Birgediya Janar O. O. Braimah, wanda shi ne Kwamandan Rundunar Soji da ke Benisheikh ya gamu da ajalinsa ne bayan harin da kungiyar ta kai a cikin tsa

An kashe uwa da ’ya’yanta uku a Benuwe

Mazauna yankin sun bayyana cewa, iyalin suna barci ne lokacin da maharan suka far musu a gidansu.