Ambaliya: Fursunoni 281 sun tsere a Maiduguri — NCS
Hukumar ta ce tana aiki tuƙuru don sake cafke fursunonin da suka tsere.
Labarai
Hukumar ta ce tana aiki tuƙuru don sake cafke fursunonin da suka tsere.
Gwamnatin Borno ta gargadi mazauna wuraren da ambaliya ta shafa su guji sayen kayan lambu da kayan gwari a yankunan.
Rundunar ’yan sandan ta kama wani dan shekaru 24 kan zargin sa da kashe wani mai shekaru 28 a garin Damaturu, babban birnin jihar.
Dantata ya ja hankalin shugabanni da su kasance masu tsoron Allah a duk al’amuransu domin akwai ranar hisabi
Duk da matsin tattalin arziki, an samu karin yawan makarantu da dalibai da suka halarci zagayen na bana.