Kwalara ta kashe mutum 4 a Yobe
Cutar Kwalara ta kashe akalla mutane hudu ta kwantar da wasu biyu a garin Yadin Buni, hedikwatar Ƙaramar Hukumar Gujba ta Jihar Yobe.
Labarai
Cutar Kwalara ta kashe akalla mutane hudu ta kwantar da wasu biyu a garin Yadin Buni, hedikwatar Ƙaramar Hukumar Gujba ta Jihar Yobe.
Wani mutum ya gamu da ajalinsa a cikin tiransufoma a yayin da yake ƙoƙarin satar kayan wutar lantarki a Jihar Yobe.
Motar ’yan Islamiyyar ta yi taho-mu-gama da wata babbar mota, suka ce ga garinku nan
Sojoji sun ceto mutane 13 da aka sace bayan wani artabu da ’yan bindiga a Ƙaramar Hukumar Kachia a Jihar Kaduna.
Mutanen gari sun kone gawar wasu da ake zargin ’yan bindiga ne a yankin Nasarawa-Azzara da ke Ƙaramar Hukumar Kachia da ke Jihar Kaduna