Labarai

Labarai

An yi wa matashi yankan rago a cikin gidansu Filato

Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun yi wa wani matsahi ɗan shekara 32 yankan rago a yankin Kampani da ke Ƙaramar Hukumar Wase ta Jihar Filato.

Seaman Abbas: Hedikwatar Tsaro ta ƙaddamar da bincike kan tsare shi

Ana zargin kwamandan bataliyansa da tsare shi shekara shida har sai da ya samu tabin hankali

Ambaliya: Gwamnatin Yobe ta bai wa Borno tallafin 100m

Zulum ya jinjina wa jihar kan yadda ta ke taimakon mutanen Borno.

Kwalara ta yi ajalin mutum 4, an kwantar da 36 a Yola

Shugaban ya shawarci jama’ar yankunan da su mayar da hankali wajen tsaftace ruwansu da kayan abincinsu.

DSS ta tsare Omoyele Sowore

Za a gudanar da zanga-zanga daga ɗaya ga watan Oktoba zuwa abin da ya sawwaƙa.