Mutum 32 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Zamfara
Shehu Aminu Gummi ya ce fasinjoji kadan ne aka ceto, yayin da sauran suka bace a kogin.
Labarai
Shehu Aminu Gummi ya ce fasinjoji kadan ne aka ceto, yayin da sauran suka bace a kogin.
Za a gudanar da zaɓen gwamnan jihar a ranar 21 ga watan Satumba, 2024.
Ambaliyar ita ce mafi muni cikin shekaru 30 da suka gabata.
An ɗauki matakin ne saboda rashin ɗa’a da cin zarafin jam’iyyar da ake zargin Melaye da aikatawa.
An ba da hutun don murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta.