Ɗan shekara 20 ya yanke al’auran dalibar jami’a a Kogi
An kama wani ɗalibi ɗan shekara 20 bisa zargin kashe wata abokiyar karatunsa, ya yanke al’aurarya a Jami’ar Tarayya da ke Lokoja.
Labarai
An kama wani ɗalibi ɗan shekara 20 bisa zargin kashe wata abokiyar karatunsa, ya yanke al’aurarya a Jami’ar Tarayya da ke Lokoja.
Ba kowane mai kuɗi ba ne yake da zuciyar bayarwa.
Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabas (NEDC) ta raba kayan agaji ga waɗanda bala’in ambaliyar ruwa ya shafa a Maiduguri, Jihar Borno.
Fatima ta ce ba ta yi zaton ita da ’ya’yanta shida za su tsira a ambaliyar ba
Harin shi ne irinsa na biyu a kusan lokaci guda a hanyar da ake wa laƙabi da Isra’ila saboda yawan ta’addacin ’yan fashin daji