Labarai

Labarai

Shigowar ’yan bindigar ƙasashen waje ta gigita Sakkwato

Al’ummar Jihar Sakkwato sun koka kan yadda ’yan bindiga ’yan ƙasashen waje da aka fi sani da Lakurawa ke ƙaruwar a yankunansu

Matar ɗan majalisa na shan suka kan neman matasa su yi sana’ar sayar da rake

Taron ƙaddamar da ƙarfafa gwiwar ya janyo izgilanci da suka ga matar ɗan majalisar la’akari da halin da ake ciki.

Za a soma karɓar shaidu a shari’ar yunƙurin yi wa ’yar shekara 7 fyaɗe a Zariya

Mutumin mai shekaru 52 ya yi yunƙurin lallaɓar yarinyar da ke zaman makwabtaka da iyayenta domin biyan buƙatarsa.

Ambaliya: Adamawa ta ba da tallafin N50m da jiragen ruwa 6 a Borno

Fintiri ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ɗaukar matakin shawo kan lamarin.

’Yan bindiga sun sace mata 4 a asibiti a Katsina 

Sun harbi mai gadi suka sace matar ma’aikacin lafiya da wasu a Babban Asibitin Kurfi