Rikicin Shugabancin Jam’iyyar ADC ya kara kamari
Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’yyar, Nafiu Bala Gombe ne ya jagoranci zanga-zangar, tare da dan Majalisar Wakilai daga Jihar Kogi, Leke Abejide,
Labarai
Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’yyar, Nafiu Bala Gombe ne ya jagoranci zanga-zangar, tare da dan Majalisar Wakilai daga Jihar Kogi, Leke Abejide,
Idan komai ya tafi daidai, za a gudanar da auren gatan na farko a Jihar Katsina a ranar 25 ga Afrilu, 2026.
‘Yan sanda sun yi artabu da maharan inda su ma suka yi nasarar kashe 11 daga cikinsu.
Kotun ta ce a dakata da komai har lokacin da za ta yanke hukuncin ƙarshe.
Maharan sun kai wa ƙauyukan daban-daban da ke Ƙaramar Hukumar hare-hare.