Direba ya kashe ɗan sanda a Ekiti
Wani direban mota ya kashe wani ɗan sanda mai muƙamin mataimakin sufeton ‘yan sanda (ASP) da ke aiki da rundunar ‘yan sandan Jihar Ekiti. Bayanai sun
Labarai
Wani direban mota ya kashe wani ɗan sanda mai muƙamin mataimakin sufeton ‘yan sanda (ASP) da ke aiki da rundunar ‘yan sandan Jihar Ekiti. Bayanai sun
Waɗanda ake zargin na iya fuskantar hukuncin kisa idan aka kama su da aikata laifukan da ake tuhumar su.
Dalibai da iyaye da su fahimci matsayinsu, kuma su yi kira ga gwamnati ta cika alƙawuran da suka yi.
Idan Tinubu bai gaggauta janye waɗannan munanan matakan ba, tabbas halin matsin da ake ciki a ƙasar nan zai ƙara munana.
Shugaban ya ce yanzu suna sanya ido kan yadda jihohi ke bayar da kwangila.