Labarai

Labarai

An rufe Jami’ar Maiduguri saboda ambaliya

An rufe Jami’ar Maiduguri nan take

Ya kai wa ’yan sanda cin hancin N1.5 su sako ɗan Shi’a

Wanda yake so a sako babban dan Shi’a ne mai daukar nauyin ayyukan IMN a Abuja

Asarar da muka yi a ambaliyar Borno —’Yan kasuwa

“Duk shagunan da ke Monday Market da Post Office ruwa ya shanye su,” in ji wani dan kasuwa

Gaskiyar batun garkuwa da Sheikh Bello Yabo

Sheikh Bello Yabo ya kuma ƙaryata labarin cewa hukumar DSS ta kama shi

Abdulsalami ya je ta’aziyyar mahaifiyar Yar’Adua a Katsina

Abdulsalami ya yaba wa ƙoƙarin Gwamna Radda na inganta harkar tsaro a Katsina.