Labarai

Labarai

Ambaliya: Zulum ya rufe makarantu nan take

Ambaliya ta sa Zulum ya rufe ɗauƙacin makarantun firamare da sakandare nan take

’Yan bindiga sun kashe mutum 6, sun sace wasu a Kaduna

Mazauna yankin sun bukaci jami’an tsaro su tsaurara tsaro dom hana mahara kai musu farmaki.

DSS ta kai samame ofishin SERAP

Jim kaɗan da kama shugaban ƙungiyar NLC jami’an DSS sun kainsamame suna neman shugaban cibiyar SERAP

Yadda DSS ta kama shugaban NLC Ajaero

Da sanyin safiyar Litinin jami’an DSS suka yi awon gaba da Kwamared Ajaero

Ya caka wa ’yar shekara 8 almakashi a gabanta

An kama shi kan sanya ƙarafuna a al’aurar wata yarinya ’yar shekara takwas a Jihar Jigawa.