Labarai

Labarai

Sabbin shugabannin ƙungiyar mata ’yan jarida sun kama aiki a Kano

Sabuwar shugabar ta yi alƙawarin yin aiki ba tare da nuna wariya ga mambobin ƙungiyar ba.

Gwamnatin Kano ta ɗage ranar komawa makarantu a jihar 

Gwamnatin ta ce ta ɗauki matakin ne domin inganta yanayin ilimi a jihar.

Gwamnatin Tarayya na ƙoƙarin kawo ƙarshen tsattsauran ra’ayi — Gwamnatin Kano

Gwamnatin ta ce ta gamsu matuƙa kan yadsa Gwamnatin Tarayya ta ɓullo da dabarun kawo ƙarshen tsattsauran ra’ayi a Najeriya.

Mai magana da yawun Tinubu, Ajuri Ngelale ya ajiye aiki

Ngelale ya buƙaci a ba shi dama ya gudanar da harkokin da ke gabansa a yanzu cikin sirri.

’Yan sanda sun kashe ɗan bindiga sun kama wasu biyu a Kebbi

’Yan bindigar sun yi garkuwa da wani Malam Danladi tare da ɗansa Bello Danladi.