Labarai

Labarai

An kama ‘yan ta’adda da ke amfani da coci a matsayin maɓoya

Rundunar ta ce ta ƙwato muggan makamai a hannunsu.

Kotu ta tsare matar aure kan zargin kashe jaririn mijinta

Ana zargin matar da kashe ɗan mijinta mai kwanaki uku da haihuwa ta hanyar guba.

Gwamnatin Filato ta kara sassauta dokar hana fita a Jos

Daga yanzu dokar ta tashi daga qarfe 7 na safe zuwa karfe 3 na yamma, ta koma karfe 6 na safe zuwa karfe 6 na yamma.

Shinkafa da taliya ba za su sa ka ci zaɓen 2027 ba —Atiku ga Tinubu 

Atiku ya ce tsarewar da ake yi wa ’yan adawa na nuna amfani da ƙarfin gwamnati wajen tsoratar da su da kuma daƙile muryarsu.  

Kotu ta daure masu taimakon Boko Haram shekara 10 zuwa 40 a kurkuku

Hukuncin da Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke ya hada da umarnin shigar da wasu daga cikin wadanda aka yanke wa hukunci cikin shirin gyara hali da ka