Karnukan ’yan ta’adda sun cinye direba a Sakkwato
Sheikh Bashir Ahmad Danfili ya ce ’yan bindiga sun ciyar da karnukansu da naman direban makusancinsa da suka yi garkuwa da su
Labarai
Sheikh Bashir Ahmad Danfili ya ce ’yan bindiga sun ciyar da karnukansu da naman direban makusancinsa da suka yi garkuwa da su
Ƙarin kuɗin man ya haddasa tashin farashin kayayyaki a faɗin Najeriya
Farashin lurar fetur a gidajen man NNPC da na ’yan kasuwa bayan ƙarin kuɗi
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta sami nasarar kama mutane 11 da ake zargi da aikata yin garkuwa da mutane.
‘Yan Najeriya ke yin tattaki mai nisa zuwa wuraren bukata.