Labarai

Labarai

Mutane 87 Boko Haram Ta Kashe a harin Mafa —Mazauna

Za a yi jana’izar mutane 37 da aka gano gawarsu bayan mayaƙan sun yi awon gaba da matasan garin sun ƙona gidaje kimanin 1,000 a rana guda

An yi wa mutane miliyan biyu gwajin HIV a Gombe

An yi wa mata masu juna biyu 13,000 gwaji, inda 235 daga cikinsu suka samu magani

Mahaifiyar tsohon shugaban kasa Yar’Adua ta rasu

Za a yi jana’izar Hajiya Dada ranar Talata bayan Sallar Azahar a Katsina

Zanga-zanga: Za a hukunta waɗanda suka tada tarzoma a Kano — Abba

Gwamnan ya buƙaci kwamitin ya binciko dalilin da ya haifar da tarzoma yayin zanga-zanga a jihar.

Kifar da gwamnati: ’Yan sanda sun sa kyautar N20m kan bature da ɗan Najeriya

Duk wanda ya gan su, ya sanar da Ofishin Mataimakin Sufeto-Janar kan Binciken Kwakwaf