Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kashe dan sanda da dan banga a Sakkwato

’Yan bindiga sun kashe dan sanda daya da wani dan banga ranar Litinin a Jihar Sakkwato .

An kama masoya kan satar jariri a Kaduna

Kakakin ya ce da zarar sun kammala bincike za su tura waɗanda ake zargin zuwa kotu.

An kama hedimasta kan sayar da kujerun makaranta a Kano

An kama hedimastan ne a yayin da yake shirin sayar da kayan makarantar ta karkashin kasa

Juyin mulki: Najeriya na neman ɗan ƙasar Birtaniya ruwa a jallo

Andrew Povich ne ya ɗauki nauyi tare da tsara zanga-zanga da nufin amfani da ita wajen kifar da gwamnatin Najeriya.

Gidan Gwamnatin Katsina ya yi gobara

Gidan Gwamnatin Katsina ya yi gobara a safiyar Litinin.