Boko Haram ta kashe jama’a ta ƙona gidaje a Yobe
Mayaƙa sama da 50 ɗauke da muggan makamai ne suka far wa ƙauyen suna kisan gilla da kone-kone suna wawushe kayayyaki
Labarai
Mayaƙa sama da 50 ɗauke da muggan makamai ne suka far wa ƙauyen suna kisan gilla da kone-kone suna wawushe kayayyaki
Mutum biyu sun ɓace a sakamakon hatsarin ƙwalekwale a Rafin Zindiwa da ke Ƙaramar Hukumar Gamawa a Jihar Bauchi.
Masana na zargin sanarwar NNPCL wata dabara ce ta tabbatar da ƙarin kuɗin man
Rundunar ta ce ta samu wasu bayanan sirri ne wanda suka kai ga kashe ƙasurgumin ɗan bindigar.
Hukumar ta buƙaci kamfanonin su zama jakadu nagari wajen samar da kayayyaki masu inganci.