Labarai

Labarai

Dan Sarkin Daura ya fito takarar dan Majalisar Wakilai

Sai dai bai bayyana jam’iyyar da zai tsaya a ƙarƙashinta ba, lamarin da ake ganin na iya zama dabara

’Yan bindiga sun sace manomi da matarsa a gona a Kaduna

Ma’auratan sun je gonar tare da ’ya’yansu uku lokacin da ’yan ta’addan suka kai musu farmaki

Matakin da ADC za ta ɗauka kan INEC

Tsohon shugaban jam’iyyar, Dakta Ralph Nwosu, ya zargi shugaban INEC, Joash Amupitan, da yin fassarar doka da kansa tare da kawo tasirin jam’iyya mai

Shugaban Majalisar Dokokin Kebbi ya rasu

Allah Ya yi wa Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Muhammad Usman Zuru, rasuwa

’Yan ta’adda sun sake binne bama-bamai a titi a Neja

Mutum biyu sun mutu bayan motar da suke ciki ta taka bom da ’yan ta’adda suka sake binnewa a kan titin a Jihar hanyar Neja