Labarai

Labarai

Gwamnati ta bai wa ’yan kasuwa wata guda su karya farashin kaya

’Yan kasuwa na iya fuskantar hukunci mai tsanani da suka haɗa da tara da ɗauri.

Soja ya harbe DPO ɗin ’yan sanda a Zamfara

Duk da cewa ya bayyana musu cewa shi ɗan sanda ne kamar yadda suka buƙata amma sai kawai wani soja ya zaro bindiga ya harbe shi.

Yadda sojoji suka hallaka ’yan ta’adda 8 a Kaduna

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda takwas a wata arangama a Karamar Hukumar Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna.

Kwamishinan ’yan sandan Akwa Ibom ya rasu a Legas

CP Ayilara ya rasu ne a asibiti a ranar Laraba.

Mutane 179 sun mutu wasu 208,655 sun yi ƙaura saboda ambaliya —NEMA

Gonaki masu faɗin hekta 107,652 da gidaje 80,049, yawancinsu a yankin Arewa sun lalace