Labarai

Labarai

Kotu ta tsare matashi kan sukan Gwamnan Sakkwato da matarsa

Kotu ta tsare matashi Shafi’u Umar Tureta kan zargin batanci ga Gwamnan Sakkwato, Ahmad Aliyu da matarsa, Fatima.

An shiga ruɗani a kasuwar Wuse bayan arangamar ’yan sanda da ’yan shi’a

An yi arangama tsakanin ‘yan sanda da ‘yan shi’a a ranar Lahadi.

Ranar Hausa: Al’adar ciyayya ita ce maganin yunwa

Al’adar ciyayya tana kuma ba wa mutum damar cin abinci mai gina jiki

’Yan banga sun kashe matashi da dukan kawo wuka a Zariya

A kan zargin satar waya aka kai samarin ofishin ’yan banga aka lakada musu duka sanduna

“An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga yayin ceto ɗaliban likitanci”

Sufeton ya ce an kuma kama wasu wasu ‘yan bindiga guda biyu, kuma ana bincike a kansu.