Labarai

Labarai

ISWAP ta kashe fursunoninta 69 a Borno

ISWAP ta kashe mutanen ne da suka haɗa da mayaƙan Boko Haram da fararen hula da suka shafe watanni biyar a hannunta.

Hisbah ta hana masu kwale-kwale lodi da tafiyar dare a Kano

Rashin kula ne ya janyo hatsarin kwale-kwalen da aka yi asarar rayukan mutane huɗu a Kano.

An ƙwace ’yan fashi daga hannun ’yan sanda an kashe a Bauchi

sun kwace su daga hannun ’yan sanda, suka kashe su, hakan ya saba wa dokokin kasa.

Gobara: NEMA ta raba kayan abinci a Zamfara da Sakkwato 

Hukumar ta ce ra raba kayan ne domin rage wa waɗanda lamarin ya shafa raɗaɗi.

Ukraine da Rasha sun yi musayar fursunoni

Zelensky ya jinjina wa dakarun sojin ƙasarsa kam yadda suke ƙara mamayar Rasha.