Labarai

Labarai

Ambaliya: Mutum 6 sun rasu, 2,000 sun rasa muhalli a Adamawa

An yi kira da gwamnati ta taimaka wa waɗanda ambaliyar ta ɗaiɗaita.

Sarki Aminu ya fita wajen Kano karon farko bayan dambarwar masarauta

A halin yanzu, babu Sarki a Kano la’akari da cewa shi kansa Sarki Sanusi II ya tafi Ingila.

Za a shafe kwana uku ana marka-marka a jihohin Arewa

Ambaliyar ta fara yin ɓarna a wasu jihohin, inda aka samu asarar rayuka da dukiyoyi.

Haɗarin mota ya yi ajalin mutum 6 a Ogun

An ga gawar wani mai sana’ar acaɓa da aka murƙushe kansa.

Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar gwamnonin Kogi da Bayelsa

Kotun Ƙolin ta yi fatali da hujjojin da masu ƙalubalantar nasarar gwamnonin suka gabatar